fidelitybank

‘Yan sanda sun dakile hare-haren ‘yan ta’adda a jihohin Zamfara

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta sanar da dakile kai wasu hare-hare kan al’ummoin a kananan hukumomin Zurmi da Shinkafi na jihar.

Mai magana da yawun ‘yan sandan jihar, Mohammed Shehu, shi ya bayyana hakan yau Asabar yayin gabatar da wasu da ke da alaka da ‘yan bindiga da suka kama a Gusau, babban birnin jihar.

A cewar wata sanarwa da ‘yan sandan suka fitar, sun bayyana kama mutum uku wadanda ke bai wa ‘yan bindiga bayanan ayyukan jamia’an tsaro da kuma hada kai da su wajen sanya haraji kan wasu al’ummomi.

Sanarwar ta ci gaba da cewa , ‘yan sandan sun kuma kama wasu mutum shida da suka kware wajen samar wa ‘yan bindigan kwayoyi da suka haÉ—a da tabar wiwi da sauransu.

Ana ci gaba da bincike, inda bayan ne za a tura mutanen zuwa kotu domin hukunta su.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp