fidelitybank

‘Yan Sanda a Jamus sun cafke ‘yan Iran da zargin ta’addanci

Date:

‘Yan sanda a Jamus sun kama wani ɗan ƙasar Iran bisa zargin yunƙurin shirya wani harin ta’addanci a ƙasar.

Mutumin mai shekarar 31 ana zarginsa da amfani da sinadaran makami mai guba domin shirya kai harin kamar yadda sanarwar da ‘yan sandan ta fitar ta nuna.

‘Yan sandan sun ce sun kai samame gidan mutumin wanda ke yankin Ruhr, inda suka ce sun samu sinadaran haɗa makamin mai guba.

Ofishin babban mai gabatar da ƙara na ƙara ya sanar da kama wani daban, wanda ake zargi ɗan uwa ne ga mutumin, kuma ana ci gaba da tsare mutanen biyu.

A ‘yan shekarun baya-bayan nan ƙasar Jamus na yawan fuskantar hare-haren masu iƙirarin jihadi.

Ko a shekarar 2016 ma wani hari da aka kai wata kasuwa a birnin Berlin ranar bikin Kirsimeti ya yi sanadin kashe mutum 12, tare da jikkata gommai.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp