fidelitybank

‘Yan Nollywood sun sami tallafin Naira biliyan 3

Date:

Bangaren fina-finan Najeirya, da aka fi sani da Nollywood zai bunkasa shirya fina-finai bayan samun tallfin naira biliyan uku a matsayin tallafi habaka bangare.

Tallafin, wanda wani kamfanin fina-finan Najeirya, Labari Afirka ya kaddamar, ana sa ran amfani da tallafin wajen yin wasu finafinai a Nollywood, kuam zai taimakawa masu shirya finafinai, shirya sababin finafinai.

A wata sanarwa da kamfanin Labari Africa ya fitar ta bakin Mr Tunde Leye, na cewar tallafin zai taimakwa wajen samar da horo da bita na kwarewa a harkar fim ga masu mashirya finfinai masu tasowa.

Za kuma taimaka wajen tallafar rarraba finafinan da tallata shi a kasuwa.

A cewar Leye, wannan shi ne karon farko da za a su sami jerin tallafin, da ake sa ran kamma karbar sa na da wasu shekaru masu zuwa, kamar dai yadda aka zayyana a ka’idojin sakin tallafin da za’a bayar.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp