Image caption: Zainbou Tali, ita ce shugabar mata ta PNDS Tarayya a Najeriya – jam’iyyar da ke mulkin Nijar kafin juyin mulkin – ita ce kuma ta jagoranci zanga-zangar.
Image caption: “Muna goyon bayan Ecowas,” kamar yadda aka rubuta a jikin wasu kwalaye da masu zanga-zangar ke É—auke da shi.