fidelitybank

‘Yan Najeriya su mayar da hankali wurin yin amfani da baiwar da Allah ya ba su

Date:

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya kwatanta shugaban kasa, Muhammadu Buhari a matsayin shugaban da Ubangiji ya turo, kuma mai gaskiya .

Osibanjo ya yi wannan furucin ne yayin da ya ke horar da  ‘yan Najeriya a kan su mayar da hankali wurin bunkasa baiwar da Ubangiji ya ba su, a cewarsa hakan ne babban jari.

Osibanjo a yayin da wasu wakilan Kannywood suka kai masa ziyara karkashin wata kungiyar wayar da kai mai suna 13 x 13 wadda, Dauda Rarara ya jagoranta.

Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya kwatanta shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaba mai gaskiya da Ubangiji ya turo, The Sun ta ruwaito.

Osinbajo ya shawarci ‘yan Najeriya akan mayar da hankali wurin bunkasa baiwar da Ubangiji ya ba jama’a inda ya ce, hakan babban jari ne.

Kamar yadda hadimin Osinbajo na harkar yada labaran sa, Laolu Akande ya bayyana a wata takarda, ya ce, Osinbajo ya bukaci ‘yan Najeriya su mayar da hankali akan baiwar da suke da shi don babban jari ne wanda duniya za ta gani. Osinbajo ya kira wasu daga cikin mambobin kungiyar kamar yadda The Sun ta bayyana, wadanda suka kai masa ziyara kamar Rabi’u Rikadawa da dai sauran su.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp