fidelitybank

‘Yan Najeriya ku yi amfani da ranar Sallah don nuna kauna da juna

Date:

Cif Emma Eneukwu, mataimakin shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta kasa, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi amfani da bikin Eid-el-Kabir, domin yin tunani kan soyayya da zaman lafiya a kasar.

Eneukwu, wanda ya yi wannan kiran a cikin sakon Sallah a ranar Asabar a Enugu, ya kuma bukaci al’ummar Musulmi da su yi tunani a kan abubuwan da za su hada kan al’umma a matsayin wanda zai kai ga zaman lafiya.

Ya ce, lokacin Sallah wata ne da ke baiwa kowa damar nuna soyayya ta hanyar sadaukarwa da za ta samar da zaman lafiya da hadin kai.

“Wannan buki ne da ya zama wajibi mu yi amfani da shi wajen sadaukar da ruhin sadaukarwa ga Allah da kasa ta hanyar baje kolin kauna, mika wuya da biyayya ga abubuwan da suka hada kanmu a matsayin kasa.

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp