fidelitybank

‘Yan Majalisar dokoki sun koma PDP daga LP

Date:

‘Yan majalisar dokokin jihar Enugu shida sun sauya sheƙa daga jam’iyyar LP zuwa PDP, shekara guda bayan zaɓe.

Kakakin majalisar jihar Chief Uche Ugwu ne ya sanar da ficewar tasu a wata wasika da ya karanta yayin wani zama da aka yi a ranar Alhamis

Waɗanda suka sauya sheƙar sun haɗa da shugaban masu rinjaye Mr Johnson Ani daga Enugu ta arewa, da mai tsawatarwar majalisar Mr Ejike Eze da ke wakiltar Igbo-Eze, sai mataimakiyar mai tsawatarwar Ms Princess Ugwu daga Enugu ta Kudu.

Sauran sun haɗa da Mr Pius Ezugwu da da Mista Williams Amuka da kuma Mista Osita Eze.

Wasikar ta ce mutanen sun sauya sheƙar ne dalilin rikice-rikice da rabuwar kai da suka ƙi-ci suka ƙi-cinyewa a matakin jam’iyyar na ƙasa da sauran rassanta na jihohi.

Sun ce wannan rikici da har ya kai wasu ga ɗaukar mataki na shari’a babu abin da za su haifar sai koma baya ga jam’iyyar. Waɗanda aka zaɓa kuma ba za su iya yin abin da mutane suka zaɓe su domin shi ba.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp