fidelitybank

‘Yan Majalisar Datttawa sun tashi haikan domin warware rikicin PDP

Date:

Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP Majalisar Dattawa a ranar Alhamis ta tashi don warware rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.

Wannan ci gaban ya biyo bayan wata ganawar sirri ta sama da sa’o’i uku wanda shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro ya jagoranta.

Da yake zantawa da manema labarai bayan taron, Moro wanda ke wakiltar mazabar Benuwe ta Kudu ya bayyana cewa an ba da umarnin fadada kwamitin da ya hada da tsaffin gwamnonin jam’iyyar PDP da wasu fitattun shugabanni su yi mu’amala da ’ya’yan da suka ji haushi.

Ya ce, ‘yan kwamitin, an dora musu alhakin gano wuraren da ake korafe-korafe da kuma tabbatar da an warware su cikin lumana kafin su mika rahotonsu domin jam’iyyar ta ci gaba.

mmm.nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp