fidelitybank

‘Yan Majalisa za su koma zama yau Talata

Date:

A yau Talata ne ake sa ran majalisar wakilai za ta koma zama a zauren majalisar, bayan hutun da da ta tafi a watan da ya gabata.

Bayan zaman ta na farko na shekarar 2025 a ranar 14 ga watan Janairu, majalisar ta ɗage zama zuwa 28 ga watan domin bai wa kwamitoci damar kammala ayyukansu kan dokar kasafin kuɗi da shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya gabatar a gaban Majalisar.

Ana sa ran cewa a zaman na yau batun dokar haraji nan mai sarƙaƙiya na daga cikin batutuwan da ƴan majalisar za su mayar da hankali kai.

Ƙudurin harajin, wanda shugaba Tinubu ya gabatar wa Majalisar a shekarar da ta gabata ya janyo zazzafar muhawar a faɗin ƙasar.

Lamarin da ya sanya aka jingine yanke hukunci a kansa.

Daga baya gwamnonin jihohin ƙasar sun yi wa ƙudurin gyaran fuska, kuma da alama shugaban ƙasar ya yi maraba da hakan, inda ya yaba wa gwamnonin sannan ya buƙaci majalisar dokokin ta hanzarta amincewa da dokar.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp