fidelitybank

‘Yan Kudu ku rinka binne gawa da wuri – IPOB

Date:

Kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, a ranar Laraba, ta bukaci al’ummar Kudu maso Gabas da su rinka binne wadanda suka mutu cikin kwanaki uku kacal.

IPOB ta ce, dabi’ar ajiye gawarwaki a dakin ajiyar gawa na dadewa ne ya haddasa wasu kalubalen da ke fuskantar yankin Kudu maso Gabas.

Kungiyar ta ce, kamata ya yi ‘yan kabilar Igbo su koma kan tsohuwar hanyar binne gawawwakinsu da wuri domin yana da tasiri mai kyau a yankin.

Wata sanarwa da mai magana da yawun kungiyar ta IPOB, Emma Powerful, ya fitar ta ce, kungiyar za ta bullo da matakan dakile yawan amfani da dakunan gawa a fadin Kudu maso Gabas.

Powerful ya ce, kungiyar ta IPOB na iya tilasta wa gidajen gawarwaki a yankin Kudu maso Gabas rufe.

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaÉ“en 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin É—an kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...

IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda

Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya...

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin...

Iran na binciken ɓarnar da aka yi cibiyoyin nukiliyar ƙasar

Ministan harkokin waje na Iran ya amince an yi...

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karo na farko

Japan ta zartar da hukuncin kisa a karon farko...

Sojoji na zaman makoki na kwanaki 3 bayan an kashe Jami’ai 17

Rundunar Sojin sama ta bayyana fara zaman makoki na...

‘Yan Ta’adda ba za su samu mafaka ba a Nasarawa ba – Gwamna

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya musanta zargin da...
X whatsapp