fidelitybank

‘Yan kasuwa sun yanke shawarar dakatawa har sai sun sami sabbin kudi

Date:

‘Yan kasuwa a Birnin Kebbi, sun yanke shawarar rufe harkokin kasuwancinsu saboda ƙarancin sabbin kuɗi, wanda hakan ya sa harkokin kasuwancin fuskantar koma baya.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa Shugaban ƙungiyar ‘yan kasuwa a Jihar Kebbi Alhaji Umar Dangura Gwadangwaji, ne ya bayyana hakan, yana cewa ‘yan kasuwa na ta ƙoƙarin samun sabbin kuɗin daga bankuna amma hakan ya ci tura.

“In muka ci gaba da karɓar kuɗi daga hannun kwastoma, to wanne banki ne zai karɓi kuɗaɗen kafin a daina amfani da su,” in ji shi.

A cewar jaridar masu hayar mota da masu sayar da kayayyaki a gefen tituna a ranar Talata sun daina karɓar tsofaffin kudi daga kwastoma, saboda bankuna da masu POS basu da sabbin kuɗin suma.

www.najnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...
X whatsapp