fidelitybank

‘Yan kasar Kazakhstan sun yi zanga-zanga a kan karin farashin iskar Gas da Fetur

Date:

Zanga-zangar ta barke a garuruwa da biranen kasar Kazakhstan da dama, tun bayan da gwamnatin kasar ta tsakiyar yankin Asiya ta dage farashin man iskar gas da kuma tsadar man fetur da ya tashi a kasar.

Zanga-zangar dai ta shafi dubban mutane, wanda su ka fara ne tun a ranar 2 ga watan Janairu, kwana guda bayan da aka daga farashin Gas a garin Zhanaozen, wurin da aka yi kazamin fada tsakanin masu zanga-zanga da ‘yan sanda tun bayan samun ‘yancin kai daga Tarayyar Soviet.

Masu zanga-zangar a Zhanaozen, cibiyar masana’antar mai da ke yammacin lardin Mangistau inda a ka kashe mutane da dama a zanga-zangar da a ka yi a shekara ta 2011, bayan korar ma’aikatan mai, wanda suka bukaci a rage farashin Gas daga kudin sun a tenge 120 ($ 0.27) a kowace lita zuwa matakin da ya dace.

Dillalai sun amince su rage farashin, amma gwamnatin shugaban kasar karkashin, Kassym-Jomart Tokayev, ta ce kara rage farashin ba zai yiwu ba, saboda tsadar kayayyakin da a ke kashewa.

 

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp