fidelitybank

‘Yan IPOB ku kiyaye doka da oda – Sanata Shehu Sani

Date:

Tsohon dan majalisar dokoki kuma mai sharhi kan zamantakewar al’umma, Shehu Sani, ya bukaci mazauna yankin Kudu maso Gabas da su bijirewa umarnin zaman gida da bangaren Simon Ekpa na kungiyar ‘yan asalin yankin Biyafara, IPOB su kasance masu neman zaman lafiya.

Sanarwan Sanata Sani na kunshe ne a wani sako da ya wallafa a shafin sa na Twitter ranar Alhamis.

Idan dai za a iya tunawa, kungiyar ‘yan awaren da ta balle ta yi barazanar bayar da dokar zaman gida a yankin Kudu maso Gabas yayin babban zaben kasar.

Sai dai kuma tsohon dan majalisar ya dage cewa dokar zaman gida na da wani mummunan mataki da koma baya ga ‘yancin dimokradiyyar al’ummar yankin Kudu maso Gabashin kasar nan.

Ya rubuta cewa, “Hukuncin zaman gida da kungiyar IPOB mai fafutuka ta kafa a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, mataki ne mara kyau da koma baya ga ‘yancin dimokradiyyar al’ummar yankin. Kamata ya yi a yi tir da hakan, a kuma rashin biyayya.”

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp