fidelitybank

‘Yan gudun hijirar Ukraine sun kai fiye da miliyan biyu tun fara yakin Rasha – Hukuma

Date:

Hukumar da ke kula da kan iyalar Poland ta ce ‘yan gudun hijira fiye da miliyan biyu da dubu dari bakwai ne suka shiga kasar daga Ukraine, tun da aka soma yakin da Rasha.

Hukumar ta bayyana haka ne ranar Juma’a 15-04-2022.

A makonnin baya bayan nan, ‘yan gudun hijirar da suke tsallakawa zuwa Poland sun ragu sannan masu komawa Ukraine sun karu.

Ranar Alhamis, mutane 26,800 suka tsallaka zuwa Poland, karuwar kashi 8 idan aka kwatanta da ranar Laraba,a cewar hukumar a sakon da ta wallafa a Tuwita. Sai dai hakan ya ragu idan aka kwatanta da mutane 142,300 da suka shiga kasar ranar 6 ga watan Maris.

Mutane 16,800. suke shiga Poland daga Ukraine a kullum kafin a soma yaki.

Sai dai tuni wasu daga cikin ‘yan gudun hijirar suka bar Poland. Amma wani Farfesa a Jami’ar Warsaw da ke bincike kan ‘yan gudun hijira Maciej Duszczyk ya yi kiyasin cewa mutane miliyan 1.2 zuwa miliyan 1.4 suna ci gaba da zama a kasar.

dailypost news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp