fidelitybank

‘Yan garkuwa sun kashe dan kasuwar Kano duk da karbar kudin fansa

Date:

Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da ke kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari sun kashe wani dan kasuwar jihar Kano mai suna Umar Sani, bayan sun karbi kudin fansa a hannun ‘yan uwansa.

Dan kasuwar, an yi garkuwa da shi ne makonni biyu da suka gabata tare da wasu mutane biyar a kan hanyar zuwa Buruku, amma daga baya wasu da suka yi garkuwa da shi suka tabbatar da kashe shi duk da karbar kudin fansa domin a sake su.

Marigayin ya fito ne daga karamar hukumar Fagge a cikin birnin Kano.

Wani dattijo dan uwan marigayin, Hussaini Sani, wanda ya tabbatar wa da Daily Trust rasuwar a ranar Juma’a, ya kuma ce masu garkuwa da mutanen sun sake kiran a ranar Alhamis inda suka bukaci a kara musu Naira miliyan 20 duk da kashe dan kasuwar.

Magaji ya rasu ya bar matarsa ​​da ’ya’yansa hudu, wadanda a halin yanzu suke zaune a karamar hukumar Bichi ta jihar.

Mutuwar tasa na zuwa ne kwanaki 10, bayan gano gawar wani dan kasuwa bayan an biya kudin fansa Naira miliyan 6 ga wadanda suka sace shi a cikin Birnin Gwari.

 

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp