fidelitybank

‘Yan fashin daji sun kashe mai rike da sarautar gargajiya a Neja

Date:

‘Yan fashin daji sun kashe Mai Garin Mulo na Ƙaramar Hukumar Mashegu ta Jihar Neja, bayan sun yi garkuwa da shi ranar Alhamis.

Rahotanni sun ambato Kwamashinan Harkokin Cikin Gida na Neja Emmanuel Umar na bayyanawa a ranar Juma’a cewa ‘yan bindigar sun afka wa ƙauyen a ranar Alhamis.

Duk da cewa abubuwa sun ɗan lafa a jihar amma har yanzu akan kai hare-hare a Mashegu da Kontagora, in ji shi.

Rahotannin sun ce an sace mai unguwar ne tare da wasu mutum uku.

A jiya Juma’a Gwamnatin Jihar Kaduna mai maƙwabtaka ta ce jami’an tsaro sun kashe ‘yan fashin daji 10 a jihar tare da ƙwace baburan da suke kai hare-hare da su a ƙauyuka.

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...
X whatsapp