fidelitybank

‘Yan fashi sun farwa motar dakon kudi ta Banki a Oyo

Date:

Wasu ‘yan fashi sun kaddamarwa da wata motar dakon kudi a unguwar, Idi-Ape da ke Ibadan, babban birnin jihar Oyo.

Jaridar The Nation ta rawaito cewa, wasu majiyoyi sun shaida cewar, ‘yan sanda biyu sun mutu yayin da ‘yan fashin ke harbe-harbe a lokacin da suke gudanar da barnar. Sun ce motar kudin ta fito ne daga daya daga cikin bankunan da ke kusa da inda lamarin ya faru.

A kokarin tabbatar da faruwar lamarin daga ‘yan sanda ya ci tura, domin ba a samu jin ta jami’an hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Oyo ba.

‘Yan fashin sun tafi da motar, amma ba a iya tabbatar da dukkan batutuwan ba, har zuwa lokacin hada wannan rahoto, saboda ba a samu bayanin a hukumance ba. Majiyar ta ce, mazauna garin da masu ababan hawa da ke gefen titi sun buya, domin gudun kada ‘yan fashi da makamin su harbe su.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp