fidelitybank

‘Yan daba sun kai farmaki Coci a jihar Legas

Date:

Wasu ‘yan daba sun kai farmaki cocin St. Bridget Catholic Church ljesha, Surulere Legas, tare da kwashe na’urorin rajista tare da hana jami’an Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa rajistar masu rajistar katin zabe na dindindin (PVC).

Har zuwa lokacin gabatar da wannan rahoto, Limamin cocin na cocin wannan ya bayar da rahoton ya kulle cocin yayin da mutanen da suka fito domin yin rajista suka yi ta tururuwa domin tsira da rayukansu.

Wani mazaunin yankin da ya nemi a sakaya sunansa ya shaida wa Vanguard cewa ‘yan barandan sun mamaye wurin, inda suka ce ba za a bar su su yi rajista ba saboda ba za su zabi dan takarar su (’yan baranda) ba.

Ya yi ikirarin sun lalata kayayyakin INEC tare da kwashe wasu kayayyakin rajista.

Ya kara da cewa, an tattara ‘yan sanda zuwa yankin, domin dakile tabarbarewar doka da oda. In ji Independent.

nigerianewspapers.com.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp