fidelitybank

‘Yan Boko Haram da kungiyar ISWAP sun mika wuya ga rundunar soji

Date:

Shalkwatar sojoji ta kasa, ta sanar da mika wuya ga daruruwan ‘yan Boko Haram, da mayakan kungiyar IS da ke yammacin Afirka (ISWAP).

Rundunar sojin ta bayyana ta shafinta na Twitter a daren Laraba cewa, jimillar ‘yan ta’adda dari uku da sha hudu ne suka mika kansu ga sojoji a wani samame da suka kai a karamar hukumar Bama ta jihar.

Sojojin sun kuma ceto manoma goma sha biyu daga hannun ‘yan ta’addan.

Tsoffin mayakan a cewar shelkwatar sojojin a halin yanzu ana bayyana sunayensu.

“A ci gaba da kai hare-hare kan ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas ya sake samun nasara a yau, 29 ga watan Yuni, 2022 yayin da mayakan Boko Haram/ISWAP 314 suka mika wuya ga sojoji a karamar hukumar Bama ta jihar Borno. Bugu da kari, sojoji sun kuma ceto manoma 12.

“Ana ci gaba da bayyana bayanan ‘yan ta’addan da suka mika wuya.”

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp