fidelitybank

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane 4 a Katsina

Date:

‘Yan bindiga a Jihar Katsina, sun yi garkuwa da matan aure 4 da wasu mutum biyar a jiya Lahadi a Karamar Hukumar Dutsinma lokacin da ake mamakon ruwan sama.

Maharan da suka zo rike da bindigogi kirar AK-47, sun yi wa rukunin gidaje na Shema Quarters dirar mikiya da misalin karfe 11:30 na dare, inda suka yi ta harbe-harbe har na tsawon sa’o’i uku kafin zuwan jami’an tsaro.

Rahotanni sun ce ‘yan bindigan sun yi awon gaba da mata biyu daga gidan wani mutumi mai suna Usman Abdullahi Yarima tare da yin awon gaba da wasu uku.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar ta Katsina, SP Gambo Isah, ya ce sun sami labarin abin da ya faru har ma sun aike da jami’an tsaro zuwa wajen domin fafatawa da ‘yan bindigar.

Ya kuma musanta rahotanni da suka bayyana cewa maharan sun yi ta harbe-harbe har na tsawon lokaci ba tare da zuwan jami’an tsaro ba.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya na murkushe ‘Yan adawa – Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce...

Gwamnatin Kano ta baiwa yara fifiko – UNICEF

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya...

Majalisar ta amince da buƙatar Tinubu na ciyo bashin dala biliyan 21

A ranar Talata ne majalisar Dattawa ta amince da...

An sallami Gwamnan Katsina daga asibiti bayan ya samu rauni a hatsarin mota

An sallami gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda,...

Har yanzu Tinubu bai nada Jakadun Najeriya ba – ADC

Jam’iyyar ADC ta soki yadda gwamnatin APC ta shugaba...

Har yanzu ina LP kuma ni ne zan iya saita Najeriya – Datti

Datti Baba-Ahmed, tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a...

APC ta zama buhun kusa ta gaza a Najeriya – Amaechi

Tsohon gwamnan jihar Ribas, Chibuike Amaechi ya bayyana jam'iyyar...

An fara samun takun saka tsakanin Turkiyya da Najeriya a kan kungiyar Gulen

Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta bukaci shugaban kasar...

ArziÆ™in Najeriya ya Æ™aru da kashi 3.13 a farkon 2025 – NBS

Tattalin arzikin Najeriya ya ƙaru da kashi 3.13 cikin...

Kamfanonin lantarki za su katse wutar lantarki saboda bashi

Kamfanonin samar da wutar lantarki, sun ce suna iya...

Yunwa na kara tsananta a arewa maso gabashin Najeriya – ICRC

Kungiyar agaji ta Red cross (ICRC) ta bayyana yadda...

Ba zan taba watsawa Tinubu kasa a ido ba – IBB

ÆŠan tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, wato...
X whatsapp