fidelitybank

‘Yan Bindiga sun yi garkuwa tare da kashe wani a Katsina

Date:

A daren Laraba ne wasu ‘yan bindiga dauke da makamai suka kai hari a unguwar Mai Bakko da ke Kudancin Katsina, inda suka kashe mutum daya tare da yin garkuwa da wasu da suka hada da mata da kananan yara.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da wani mai sharhi kan harkokin tsaro, Bakatsine, ya fitar a shafinsa na X ranar Alhamis.

Bakatsine, ya nuna damuwarsa kan karuwar hare-hare a Kudancin Katsina bayan yarjejeniyar zaman lafiya da ‘yan bindiga a jihar Kaduna.

“A jiya da daddare ‘yan bindiga sun kai hari a unguwar Mai Bakko, inda suka kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutane da dama a unguwar da suka hada da yara da mata.

“Abin takaici ne yadda hare-haren ‘yan bindiga ke karuwa a Kudancin Katsina bayan yarjejeniyar zaman lafiya da ‘yan bindiga a jihar Kaduna,” in ji Bakatsine.

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp