fidelitybank

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da jami’in Kwastam a Zamfara

Date:

‘Yan bindiga sun yi awon gaba da wani jami’in Kwastam a karamar hukumar tsafe da ke jihar Zamfara.

A yanzu haka sun kira iyalan jami’in mai suna Muhammad Hassan Lawal, inda suka bukaci su biya Naira miliyan 10 a matsayin kudin fansa.

Rohatanni na nuni da cewa, maharan sun yi garkuwa da wasu mata shida a yankin a ranar Lahadi, 13 ga watan Fabrairu.

An yi garkuwa da jami’in kwastam din mai kula da jihohin Kano da Jigawa, Muhammad Hassan Lawal wanda ya ziyarci iyalinsa a daren ranar Juma’a, 11 ga watan Fabrairu.

A cewar Hassan Tsafe, wani mazaunin kauyen da abun ya faru kan idon sa, maharan sun shafe kimanin mintuna 30 kafin sojojin da aka kira suka iso.

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp