fidelitybank

‘Yan bindiga sun yi awon gaba da matafiya a Kaduna

Date:

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a ranar Larabar da ta gabata, sun tare hanyar Kachia a kauyen Tashan-Iche, karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna tare da yin garkuwa da wasu matafiya.

Daya daga cikin matafiyan da suka tsere da kyar, Mista Shuaibu Eneojo ya shaidawa manema labarai a Kaduna a ranar Larabar da ta gabata cewa ‘yan bindigar sun far wa masu ababen hawa da misalin karfe 7:00 na safe inda suka yi awon gaba da wasu mutane da ke kan hanyar a lokacin.

Ya yi zargin cewa galibin ma’aikatan da ke zuwa Kajuru, sun koma gida ne biyo bayan toshewar hanyar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Kaduna, DSP Mohammed Jalige, bai tabbatar da faruwar harin ba.

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp