fidelitybank

‘Yan bindiga sun sace wani Basarake a Filato

Date:

Rahotonni daga jihar Filato na cewa wasu ‘yan bindiga sun sace wani basaraken kauyen Tal da ke karamar hukumar Pankshin.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa basaraken da aka sace shi ne Ngolong Tal, Alhaji Dabo Gutus. Lamarin ya faru ne misalin karfe daya na dare a ranar Litinin.

Wani mazaunin kauyen ya ce mutane na ta kokarin kiran ‘yan bindigar don sanin halin da basaraken yake ciki.

Prince Dakup Ezra, wanda yake wakiltar kauyen Panshin a majalisar dokoki, ya yi kira a kwantar da hankali, yana mai cewa babban burinsu shi ne a kubutar da basaraken.

Ya yi kira ga mazauna masarautar da kuma yankin baki daya da su guji yin gaban kansu.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Filato, Alabo Alfred, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce ana ci gaba da gudanar da bincike.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp