fidelitybank

‘Yan Bindiga sun sace Sakataren jam’iyyar APC

Date:

Wasu ƴan bindiga sun sace jigo kuma sakataren jam’iyyar APC a karamar hukumar Ikwerre ta jihar Rivers, Mista Amadi Osaronu.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa bayanai sun nuna wasu mutane ne sanye da kaya irin na ‘yan sanda dauke da bindigogi suka yi awon-gaba da Osaronu daga gidansa da ke Aluu, a yankin karamar hukumar ta Ikwerre a jiya Laraba.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar ta APC a jihar ta Rivers ya tabbatar da lamarin lokacin da jaridar ta tuntube shi.

Karanta Wannan: PDP ta na kokarin yin kutse cikin rumbin INEC a Kwara – APC

Yana mai cewa, ‘’babu wata tursasawa ko neman harzuka su da za a yi da zai canja sakamakon zaben 18 ga watan Maris, wanda za a doke PDP,’’

Wannan dai na kasancewa ne yayin da ake shirin gudanar da zaben gwamnoni da ‘yan majalisar dokoki a jihohi 28 daga cikin 36 na Najeriya.

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp