fidelitybank

‘Yan Bindiga sun sace mutum tara

Date:

‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’, da ke unguwar Kubwa a wajen Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya

Rahotonni sun ce ‘yan bindigar su kimanin 20 sun yi wa rukunin gidajen dirar mikiya ranar Juma’a da daddare.

Karanta Wannan: Mun kama mutane 793 a Abuja – NDLEA

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan birnin tarayya SP Josephine Adeh ta tabbatar wa da BBC faruwar lamarin, tana mai cewa bayan da suka samu kiran waya daga yankin, nan take suka tura jami’an ‘yan sanda domin fatattakar ‘yan bindigar.

To sai dai ta ce kafin zuwan jami’an tsaron ‘yan bindigar sun gudu da mutanen da suka sace zuwa cikin daji.

Ta kuma ƙara da cewa ‘yan sanda na ƙoƙari wajen ganin sun kuɓutar da mutanen da aka sacen.

nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp