fidelitybank

‘Yan bindiga sun kashe mutum daya a Kano tare da jikka guda

Date:

Hukumomi a jihar Kano sun tabbatar da wani hari da ake zargin wasu ƴan bindiga sun kai a kasuwar Sabon Gari, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum ɗaya tare da jikkata wani.

Shugaban ƙaramar hukumar Fagge, Ibrahim Abdullahi Muhammad ne ya tabbatar wa BBC faruwar lamarin inda ya c,e harin ya shafi wani mai sayar da batir a kasuwar wanda ƴan bindigar suka buɗe masa wuta lamarin da ya yi sanadin mutuwarsa, sai kuma wanda ya jikkata sakamakon harbi a ƙirji da cinya da hannu kuma a cewarsa, yana samun kulawa a wani asibiti da ke jihar.

A cewarsa zai yi wuya a iya tantance yawan mutanen da lamarin ya shafa saboda a lokacin da aka kai harin, mutane suna ta neman tsira “wani ma tun da bindiga ce ya ji harbi, ko da ya faɗi ya ji ciwo zai iya tashi ya gudu.”

Shugaban ƙaramar hukumar ya ce zuwa yanzu hankalin jama’ar yankin ya kwanta saboda gwamnati ta jibge jami’an tsaro domin sa ido.

Ya ce duk da babu cikakken bayani game da harin, rahotanni sun nuna cewa ƴan bindigar sun je ne a kan babura.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...
X whatsapp