fidelitybank

‘Yan bindiga sun kashe mutanen da suka yi garkuwa da su a Kaduna

Date:

Wasu ƴan bindiga da suka sace wasu mazauna Anguwan Bulus da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna sun kashe mutum uku cikin wadanda suka sace.

Sun kuma yi barazanar kashe sauran mutanen da ke hannunsu idan ba a biya su kudin fansa ba.

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ASP Mohammed Jalinge ya tabbatar da aukuwar lamarin, yana cewa “An kira ni ta wayar tarho cewa an gano gawarwakin wasu mutum uku a cikin daji kusa da kauyen Dutse. AAn kai gawarwakin zuwa asibitin Saint Gerald Hospital.”

Jaridar Vanguard ta Najeriya ta ce kimanin mako biyu da ya gabata ne wasu barayin daji suka kai hari a Anguwan Bulus kuma suka kashe wani mazaunin unguwar bayan sun sace wasu mutane masu dama.

Jaridar ta kuma ce maharan sun kuma kai hari a unguwannin Juji da Anguwan Gimbiya da Sabo GRA.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp