fidelitybank

‘Yan bindiga sun kashe masu hakar ma’adinai a Kaduna

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kashe wasu masu hakar ma’adinan gida biyar a unguwar Hayin Udawa da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna

A ranar Alhamis da yamma ne ‘yan fashin suka kai farmaki wurin da ake hakar ma’adinan inda wadanda abin ya shafa ke aiki.

Wata majiya ta tabbatar wa DAILY POST faruwar lamarin amma ba ta iya ba da cikakken bayanin abin da ya faru ba.

A cewar majiyar, “An kashe biyar daga cikin masu hakar ma’adinan yankin a ranar Laraba yayin da suke aiki a cikin daji. Dukkansu ‘yan garin Udawa ne.”

Ya kara da cewa wasu sun samu raunuka harbin bindiga.

Ya bayyana cewa inda aka kai harin bai da nisa da inda ‘yan bindiga suka yi wa jami’an hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya NSCDC kwanton bauna, inda suka kashe bakwai, da kuma masu hakar ma’adinai shida a makonnin da suka gabata.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Mohammed Jalige ya kasa amsa kiran da aka yi masa.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp