fidelitybank

‘Yan bindiga sun kai hari kauyen Boto a jihar Bauchi

Date:

A ranar Laraba ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari kauyen Boto da ke karamar hukumar Tafawa Balewa a jihar Bauchi, inda suka kashe mutum daya tare da yin garkuwa da wasu uku.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da ‘yan sandan jihar, Ahmed Wakili, ya fitar ranar Alhamis a Bauchi.

“Mun samu labarin cewa ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai farmaki kauyen Boto.

“Nan take kwamishinan ‘yan sandan, Umar Sanda ya umurci jami’in ‘yan sanda reshen Tafawa Balewa da ya zage damtse.

“DPO ya tattara mutanensa suka garzaya kauyen amma ‘yan bindigar sun tafi tare da wadanda aka kashe.

“Yanzu haka mutanenmu suna ta tseguntawa lungu da sako domin neman masu laifin. In sha Allahu za mu kama su mu gurfanar da su a gaban kuliya,” inji shi.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp