fidelitybank

‘Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Kogi

Date:

Kasa da kwanaki hudu a gudanar da babban zaben watan Fabrairu, wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba, sun kai hari tare da tarwatsa ofisoshin gudanarwa na karamar hukumar Okehi ta jihar Kogi.

DAILY POST ta tattaro cewa lamarin ya faru ne a daren ranar Litinin lokacin da maharan suka mamaye yankin da wasu bama-bamai.

Karanta Wannan: ‘Yan Sanda na neman mamban NYSC ruwa a jallo

Da aka tuntubi DAILY POST, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kogi, William Ovye Aya, ya tabbatar da faruwar lamarin.

A cewarsa, rundunar ta fara gudanar da bincike domin gano musabbabin harin.

Idan za a iya tunawa, kungiyar Boko Haram da ke samun goyon bayan kungiyar IS, ISWAP, ta dauki alhakin harin bam da aka kai cikin wata mota da ya yi sanadin mutuwar mutane kusan hudu tare da jikkata wasu da dama a karamar hukumar Okene ta jihar Kogi a watan Janairu.

naija news legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp