fidelitybank

‘Yan bindiga sun kai hari kan magoya bayan Rauf Aregebsola

Date:

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari kan wasu magoya bayan ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregebsola, a karkashin jam’iyyar APC.

Rahotanni sun nuna cewa an kai wa magoya bayan Aregbesola hari ne a ranar Talata a wani taron siyasa a Ikirun.

‘Yan kungiyar Progressive Osun, a karkashin jam’iyyar APC ta Osun, sun ce suna gudanar da taro ne a gefen sakatariyar karamar hukumar Ifelodun a lokacin da ‘yan bangar suka far musu.

Da yake mayar da martani game da lamarin, sakataren jam’iyyar TOP na jihar, Adelani Baderinwa, ya ce, ‘yan bindigar kusan mutane 25 ne suka ta harbin iska tare da yin barazanar yin amfani da adduna ga ‘ya’yan jam’iyyar.

Ya ce, “Muna gudanar da taron mu na mazabar tarayya ta Ifelodun/Boripe/Odo-Otin, wadanda adadinsu ya kai kusan 25, sun fito ne daga cikin Sakatariyar Karamar Hukumar, suka fara korar mutanen mu”.

natforce latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp