fidelitybank

‘Yan bindiga sun harbe mutum guda a cikin wadanda suka yi garkuwa dasu a Kaduna

Date:

Rahotanni sun ce wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum daya a wani hari da suka kai a karamar hukumar Sabon Gari da ke jihar Kaduna.

Wanda aka kashe din mai suna Yarima Mohammed na kauyen Kufena Wusasa, an kashe shi ne a lokacin da ya bijirewa ‘yan bindigar a yayin da ake yin garkuwa da su.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna da ta tabbatar da faruwar harin ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar.

A cewar kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Mohammed Jalige, ‘yan bindigan sanye da kakin sojoji, dauke da manyan muggan makamai sun mamaye yankin Gabari da ke yankin Samaru a Sabon Gari, inda suka fara harbe-harbe ba da dadewa ba, inda suka yi ta harbin mutane hudu cikin dajin.

Da samun bayanan, nan take suka tura mutanen Operation Puff Adder II da ’yan banga na gida; wadanda cikin karfin hali suka yi kwanton bauna kan hanyar da ‘yan bindigar za su bi tare da samun nasarar kubutar da wasu mutane biyu da ‘yan fashin suka yi garkuwa da su.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta yanke wa Matashin da ya kashe Budurwarsa hukuncin kisa

Kotun babban birnin jihar Nasarawa ta yanke wa wannan...

PDP ta yi watsi da matakin shugaban jam’iyyar da ya dauka

Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, ya yi watsi da...

Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin haraji

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai sanya hannu kan...

‘Yan Bindiga sun kashe Sojoji a Neja

Rundunar Sojin Kasa, ta tabbatar da mutuwar wasu daga...

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu...

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...
X whatsapp