fidelitybank

‘Yan bindiga sun dirke Ladan har lahira ya na tsaka da kiran Sallah

Date:

Yan bindiga sun kashe wani Ladani yayin da yake tsaka da cikin kiran sallar Asuba a ƙauyen Magazu, dake karamar hukumar Tsafe, a jihar Zamfara.

Mazauna ƙauyen sun shaida wa jaridar Daily Trust cewa, Ladanin ya na cikin Masallaci ya na kiran Sallah, lokacin da ‘yan bindigan suka shigo kuma suka harbe shi har ya rasu.

Ƙauyen Magazu, na da nisan kilomita 40 daga ɓangaren kudancin Gusau, babban birnin jihar Zamfara, kuma ya na kan hanyar Gusau zuwa Funtua ta jihar Katsina.

Tun bayan tsintar gawar wani ɗan bindiga a bayan gari kwanan nan, ‘yan ta’addan suka jefa kauyen cikin halin rashin tabbas da zaman ɗar-ɗar.

Bayan haka ne, ‘yan ta’adda suka sha alwashin ɗaukar fansar ɗan uwansu da aka kashe, wanda suka ɗora laifin kan mazauna ƙauyen Magazu.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp