fidelitybank

‘Yan bindiga sun dirke Dan Sanda a Cross River

Date:

Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe wani dan sanda a titin Edgerton, Calabar, jihar Cross River.

Rundunar ‘yan sandan Kuros Riba wadda ta tabbatar da faruwar lamarin ta bayyana jami’in da ya rasu a matsayin Sgt. Peter Ikwen,

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, SP Irene Ugbo, ya ce maharan sun dauki bindigar dan sandan.

“Dazun nan na tattaro cewa wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani Sajan dan sanda da sanyin safiyar yau (Asabar) kuma maharan sun dauke bindigarsa,” inji ta.

Ta shaida wa NAN cewa an fara gudanar da bincike da nufin bankado wadanda suka aikata wannan aika-aika wanda ta bayyana a matsayin abin Allah wadai.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...

Kwallaye 6 da aka zurawa Santos a raga ta sanya Neymar ya fashe da kuka

Ɗan wasan tawagar Brazil, Neymar ya fice daga cikin...

Hukumar Shari’a ta magantu kan sadakin dubu 20 da ya yamutsa hazo a Kano

Hukumar shari’a ta jihar Kano, ta ce ba a...

Cutar Mashako ta yi ajalin Yara hudu a Kano

Rahotanni na cewa cutar mashaƙo wadda aka fi sani...

Cin zaben da NNPP ta yi a Kano cuwa-cuwa ne – Ata

Ministan Jiha na Gidaje da Cigaban Birane, Rt Hon...

Mutane kusan 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale...

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...
X whatsapp