fidelitybank

‘Yan bindiga sun ci karen su ba babbaka a kan hanyar jihar Kebbi

Date:

Ƴan bindiga sun tare hanyar Koko zuwa Yauri, a jihar Kebbi a ranar Asabar.

Dan majalisar tarayya da ke wakiltar yankin, Hon Tanko Yusuf Sununu ya tabbatar wa BBC cewa, lokacin ya na tsaye kan hanyar da aka rufe, sun shiga cikin tashin hankali.

Ya ce, sun shafe awanni ƴan bindigar na cin karensu ba babbaka a kan babbar hanyar da ta haɗa Kebbi da jihar Neja.

Ƴan bindigar sun tarwatsa mutanen garuruwan Kimo da Laka da Birnin Yauri yawancinsu mata da ƙananan yara kafin suka tare hanyar shiga garin Bakin Turu kuma suka yi wa garin ƙawanya, a cewar ɗan majalisar.

A Yankin Yauri, ƴan bindiga suka shiga suka saci ɗalibai kuma yanzu matsalar tsaro a yankin na ƙara ƙamari.

Wasu rahotanni kuma sun ce, ƴan bindiga sun mamaye wasu ƙauyuka na Rijau a jihar Neja.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp