fidelitybank

‘Yan bindiga 200 sun mutu a wani batakashi a jihar Neja

Date:

Gwamnatin Jihar Neja ta ce, jami’an tsaro sun kashe ‘yan bindiga 200 cikin kwana huɗu da suka gabata.

Kwamashinan Ƙananan Hukumomi Emmanuel Umar ya bayyana cewa, dakarun tsaron sun fafata ne da yaran riƙaƙƙun ‘yan fashin daji da suka haɗa da Ali Kawajo, da Bello Janbros, da Kachalla Halilu, da kuma Bello Turji.

A cewarsa, an ƙwato babur 60 da kuma shanun da ba a san adadinsu ba daga hannun ‘yan fashin, inda aka mayar wa masu su kayansu.

Ya ƙara da cewa, an yi fafatawar a yankunan Kundu da Babanlaba na ƙananan hukumomin Rafi da Mariga tsakanin Lahadi zuwa Laraba da suka wuce.

Jami’an tsaro biyu ne suka rasa rayukansu yayin gumurzun, in ji kwamashinan.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp