fidelitybank

‘Yan bindga sun yi awon gaba da jami’in Kwastan

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan rukunin gidaje na low-cost da ke Ƙaramar Hukumar Zaria ta Jihar Kaduna tare da yin garkuwa da wani jami’in hukumar Kwastam.

Rahotanni sun ce maharan sun kutsa unguwar da misalin ƙarfe 8:00 na yammacin Laraba, inda suka buɗe wuta kan mai tsautsayi.

Daga baya sun wuce kai-tsaye zuwa gidan ofisan tare da tafiya da shi da kuma ɗansa.

Kafar yaɗa labarai na Channels TV ta ruwaito cewa,n ‘yan bindigar sun sace ƙarin wasu mutum shida.

Lamarin ya faru kwana biyu bayan wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum aƙalla takwas da jikkata kusan 30 a harin da suka kai kan jirgin ƙasa na Kaduna zuwa Abuja. Kazalika, sun sace mutanen da har yanzu ba a tantance yawansu ba.

nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...
X whatsapp