fidelitybank

‘Yan aware na lardin Donesk sun ayyana ‘yancin kansu a Ukraine – Rasha

Date:

Ma’aikatar harkokin wajen Rasah ta ce, dakarun ‘yan aware na lardin Donesk da ya ayyana ‘yancin kansa sun kama garin Volnovakha da ke tsakanin Donesk din da kuma birnin Mariupol da aka yiwa kawanya.

Wata ‘yar jarida a birnin ta bayyana cewa @an kai hare-hare har ta sama har uku da fashewar abubuwa miniti 13 daga inda nake tsaye kuma jami’an kashe gobara na ta kokari wajen kashe wutar wajen”.

Mutum ɗaya ya mutu nan take, akwai kuma hari ta sama da ya fada a wata makarantar yara.

Mai Magana da yawun rundunar, Igor Konashenkov, ya bayyana a kafar talbijin din kasar cewa dakarun ‘yan awaren sun yi wa Mariupol kofar rago. A cewar BBC.

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp