fidelitybank

‘Yan Arewa na yi wa Tinubu turin mutuwa – Naja’atu

Date:

Tsohuwar ‘yar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma darektan yakin neman zabe Tinubu, Naja’atu Mohammed, ta bayyana shirin da ‘yan Arewa ke shirin maye gurbin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Tinubu da abokin takararsa, Kashim Shettima.

Naja’atu ta yi ikirarin cewa, wasu ’yan Arewa ne ke kira ga Tinubu ya ci gaba da cewa Shettima zai maye gurbinsa idan lafiyarsa ta tabarbare kuma ya gaza.

Da take magana da ThisDay, Naja’atu ta ce: “Suna so ne kawai su tura shi ya zama shugaban kasa. Ko da bai dace da sha’awarsa ba.”

Naja’atu ta kuma yi ikirarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari bai damu da tattalin arziki, tsaro, ko kuma wanda ya gaje shi a matsayin shugaban kasa ba.

Ta bayyana cewa duk da bayanan da aka samu daga dukkan hukumomin tsaro, shugaban bai damu da hadurran da Bola Tinubu ke ciki ba, ganin irin kalubalen da ake zarginsa da shi na rashin lafiya.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp