fidelitybank

‘Yan Arewa ba sa samun rancen kudin bankin raya kasa – Majalisa

Date:

Kwamitin Majalisar Dattawa da ke kula da harkokin bankuna ya yi ƙarin bayani kan dalilin da ya sa yankin Arewaci ba ya samun rancen da bankin raya ƙasa yake bayarwa kamar yadda yankin kudu ke samu.

A makon da ya wuce ne Majalisar ta kafa wani kwamiti domin ya gudanar da bincike kan zargin cewa bankin ya mayar da arewa saniyar-ware.

Sanata Ali Ndume ne ya gabatar da ƙorafin yayin zaman Majalisar, yana mai cewa daga cikin kusan naira biliyan biyar da bankin ya raba, kashi 11 cikin 100 kacal ya bai wa jihohin Arewa.

Sai dai a tattaunawarsa da wakilin BBC Ibrahim Isa, shugaban kwamitin Sanata Uba Sani ya ce rashin bankuna mallakin yankin da ƙyamar kuɗin ruwa saboda dalili na addini na cikin abubuwan da suka sa yankin Arewa ba ya cin gajiyar rancen sosai.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp