fidelitybank

Yakin Ukraine da Rasha: Birtaniya ta tarawa Ukraine fam miliyan 85

Date:

Kwamitin Gaggawa na Bala’o’i (DEC) wanda ya ƙunshi ƙungiyoyin agaji na Birtaniya 15 da suka haɗa da Red Cross da Oxfam – sun gode wa duk wanda ya ba da gudummawa tun lokacin da aka kaddamar da gidauniyar a ranar Alhamis domin tallafawa Ukraine

Kwamitin ya ce an tara kuɗin bayan kiran da Sarauniya da Yariman Wales, da Duke na Cambridge, da kuma dubban jama’a suka yi.

Jimillar kuɗin sun ƙunshi fam miliyan 25 da gwamnatin Birtaniya ta bayar.

An kuma yi kira ga al’ummar ƙasar su ci gaba da bayar da agaji, inda kwamitin ya yi gargaɗin cewa za a fi buƙatar taimakon nan watanni zuwa shekaru masu zuwa.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp