fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine zai haifar da karancin abinci a duniya – UN

Date:

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya yi gargadin cewa yakin da Rasha ke yi a Ukraine ka iya janyo abin da ya kira mummunar yunwa da kuma karancin abinci a duniya baki daya.

Ya ce, yawancin kasashen Afirka da kuma kasashe matalauta sun dogara kacokam a kan alkamar da Rasha da Ukraine ke samarwa.

Ya ce, ”abinci da man fetur da kuma takin zamani duk farashinsu ya yi tashin gwauron zabo, sannan karancin kudade da kuma jinkiri wajen shigar da kaya ko fitar da su duk matsala ce.”

Ya ce, duk wadannan ka iya jefa kasashe matalauta cikin garari.

Wadannan kasashe sun hada da Burkina Faso da Somalia da kuma Yemen wadanda tuni suke fadi-tashin yadda zasu ciyar da al’ummarsu.

Mr Guterres, ya yi kiran da a gaggauta tsagaita wuta domin guje wa fadawa matsalar karancin abinci a duniya.

legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp