fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine zai haifar da karancin abinci a duniya – Dangote

Date:

Shugaban Rukunin kamfanin Dangote, Aliko Dangote, ya shaida wa gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari da ta hana fitar da masara zuwa kasashen waje, domin tabbatar da samar da abinci a kasar a yakin Rasha da Ukraine.

Dangote ya yi wannan kiran ne a yayin taron shugabannin masana’antu da sarrafa abinci na Najeriya karo na 4 a ranar Alhamis a Legas.

Gidauniyar Aliko Dangote, Bill & Melinda Gates Foundation (BMGF), da TechnoServe ne suka shirya taron, a karkashin shirin karfafa masu sarrafa abinci na Afirka (SAPFF).

Shirin na da nufin magance kalubalen da ke dadewa a fannin kayyade abinci ta hanyar amfani da tsarin da ya shafi kasuwa don taimakawa sama da masu sarrafa abinci 90 don kara karfinsu na samarwa da sayar da kayayakin abinci ga kasuwannin cikin gida.

Dangote ya bayyana cewa yakin Rasha da Ukraine zai haifar da karancin abinci, sakamakon rashin samun taki. A cewarsa, za a ga irin tasirin da yakin ke haifarwa a samar da abinci nan da watanni biyu ko uku masu zuwa a Najeriya.

Ya ce Rasha da Ukraine ne na daya da biyar a fannin noman alkama, wanda ya kai kashi daya bisa uku na noman alkama a duniya.

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp