fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine ya tirsasa mutane dubu 9 tserewa daga kasar su

Date:

Majalisar Dinkin Duniya ta ce kusan mutum dubu 900 ne suka fice daga Ukraine, tun bayan da Rasha ta ƙaddamar da mamayar kasar, ranar Alhamis da ta gabata.

Sama da rabin adadin sun shiga Poland, yayin da wasu dubu 100 ɗaya suka nufi yamma zuwa kasar Hungary.

Hukumar kula da ƴan gudun hijira ta majalisar na turakarin ma’aikata da kayan agaji domin tallafa wa ‘yan gudun hijirar, da kuma makwabtan Ukraine wadanda suke bayar da mafaka ga mutanen.

Majalisar na rokon kusan dala miliyan dubu biyu domin gudanar da ayyukanta na jin-kai.

Hasashen da aka yi da farko cewa kusan ‘yan Ukraine miliyan hudu za su tsere daga kasar, alkaluman ka iya zarta haka matuka gaya.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp