fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine: Hare-hare mai zafi ya tsananta a yankin Kyiv da Donetsk

Date:

Dakarun Rasha na ƙoƙarin yi wa birnin Kyiv kawanya, a lokacin da suka zafafa kai hare-hare a zagayen birnin.

Kamfanin labarai na Reuters ya ruwaito gwamnan Kyiv da na yankin Donetsk na cewa, hare-hare sun tsananta a wuraren da ake sa ran za a tsagaita wuta, domin bai wa fararen hula damar tserewa.

Tuni aka tsara cewa Rasha za ta tsagaita wuta a garuruwan da suke hannunta, ciki har da Mariupol da ke Donetsk.

“Jirgin dakon kaya yana kan hanyar zuwa Mariupol yanzu, za mu ba ku bayanin abin da ke faruwa…Lamarin ba mai sauƙi ba ne, ana ta ci gaba da luguden wuta,” in ji Gwamnan Donetsk Pavlo Kyrylenko cikin hirarsa da wata kafar labarai ta Ukraine.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp