fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine: Firimeministan Isra’ila ya gana da Putin

Date:

Firaministan Isra’ila Naftali Bennett ya gana da shugaba Putin a birnin Moscow inda suka tattauna batun yakin Ukraine.

Naftali Bennett, bayan tattaunawa da Vladimir Putin a Moscow tsawon sa’a biyu, ya kuma kira shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky kan ganawar da ya yi da shugaban na Rasha, kamar yadda mai magana da yawunsa ya bayyana.

Ofishinsa ya ce Bennett zai nufi Berlin, inda zai tattauna da shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz.

Israel na shiga tsakani ne a madadin Amurka da Jamus da Faransa.

Isra’ila babbarÆ™awar Amurka ce kuma ta yi Allah wadai da mamayar da Rasha ta yi.

Amma kuma ta yi tayin yin sulhu tsakanin Moscow da Kyiv. Haka kuma Isra’ila ta damu da tattaunawar nukiliyar Iran batun da ya shafi Rasha. A cewar BBC.

jalingo news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp