fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine: Fararen hula 210 sun mutu

Date:

Hukumomin Ukraine sun sama da fararen hula 210 aka kashe yayin da 1,100 suka jikkata tun lokacin da Rasha ta fara mamayar ƙasar.

Mai magana da yawun gwamnati Lyudmyla Denysova ta ce “makiya suna tarwatsa gidajen mutane da asibiti da makarantu suna hana ƴaƴan Ukraine ƴancin walwala a ƙasarsu.”

Denysova ta bayar da misalin yadda aka kashe wasu fararen hula da suka kunshi yaro da ya gamu da ajalisansa a harin da aka kai asibiti a Kyiv da kuma wata mata da aka kashe bayan harin makami mai linzami da aka kai a wani gida a Kharkiv.

Ta ce, Ukraine na adana waɗannan hujjojin na munananan ayyukan Rasha domin gabatar da su a kotun duniya ta Hague

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp