fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine: Amurka ta gargadi Rasha da kakkausar murya

Date:

Fadar Shugaban Amurka ta yi tsokaci kan rahoton da ya bayyana cikin sa’a 24 da suka gabata cewa, Rasha na iya kwace dukkan kadarorin kamfanonin kasashen yammacin Turai dasuka fice daga kasar kan yakin Ukraine.

kakakin fadar White House Jen Psaki ta gargadi Rasha a cikin wani jerin sakonnin Twitter cewa “wannan matakin da ba na doka ne ba, na iya yi wa Rasha illa nan gaba”.

A na samun karin kamfanonin da ke ficewa daga Rasha, ciki har da McDonalds, Western Union, Goldman Sachs, JPMorgan Chase da Warner Music.

Dukkan wadannan kamfanonin na da shaguna da gine-gine da masana’antu da suka mallaka acikin Rasha, kuma Rasha na iya kwace su baki daya idan rahoton ya zama gaskiya. A cewar BBC.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp