fidelitybank

Yakin Rasha da Ukraine: Alhassan Ado Doguwa da Yusuf Buba sun isa Romania

Date:

Shugaban Masu Rinjye a Majalisar Wakilan Najeriya Alhassan Ado Doguwa ya isa ƙasar Romania tare da Shugaban Kwamatin Harkokin Waje Yusuf Buba a yunƙurin kwashe ‘yan ƙasar da suka nemi mafaka daga yaƙin Ukraine.

Wakilan sun je a madadin majalisar bayan ta zartar da wani ƙudiri da ya buƙaci su yi aiki tare da ɓangaren gwamnati don tabbatar da an kwaso ‘yan ƙasar kusan 5,000 da ke Poland da Romania da Hungary.

Ministan Harkokin Waje Geoffrey Onyeama ya ce ya yi magana da takwaransa na Hungary yana nema wa jirgin Najeriya izinin sauka don fara aikin.

A jiya Laraba Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a kashe dala miliyan takwas da rabi – kusan naira biliyan uku da rabi – yayin aikin.

Lamarin na zuwa ne yayin da baƙaƙen fata ke kokawa kan wariyar launin fata da ake nuna musu a lokacin da suke neman ficewa daga Ukraine ɗin, inda wasu suka shafe kwanaki a kan layi saboda launin fatarsu.

the nation news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp